Ilimi Hasken Rayuwa
Tasirin tsarin koyarwa ta yanar gizo ko kuma E-Learning ga daliban Najeriya- 2
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:10:01
- More information
Informações:
Synopsis
Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna na wannan mako ya ci gaba ne akan na makon jiya wanda ya mayar da hankali kan tasirin koyarwa ta yanar gizo ko kuma E-Learning, a Turance.