Ilimi Hasken Rayuwa
Yadda za'a karfafa ilimin fasaha a Najeriya
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:10:11
- More information
Informações:
Synopsis
Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan mako ya duba taron fayyace zakakuran matasan da ke da fasahar zamani don karfafa musu gwiwa da fadada ilimin su. Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruna