Wasanni
Yadda aka gudanar da gasar Polo ta bana a garin Jos
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:09:55
- More information
Informações:
Synopsis
Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon ya mai da hankali ne kan yadda aka gudanar da gasar Polo a Jahar Filato da ke arewacin Najeriya. A wannan karo, club club din wasan kwallon dawakin da suka fafata a gasar sun fito ne daga jihohin Lagos, Nasarawa, Bauchi, Taraba, Kaduna, Kano, Niger da kuma Katsina. A karshe dai club din Keffi Ponies ta jihar Nasarawa ta lashe gasar a karawar karshe da suka yi da Malconmines daga Filato mai masaukin baki. Ku latsa alamar suti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh......