Ilimi Hasken Rayuwa

Hukumar JAMB ta shirya taro kan bai wa naƙasassu dama

Informações:

Synopsis

Shirin namu na wannan mako zai yi dubi ne kan yadda  hukumar kula da harkar jarabawan shiga jami’o’i a  Najeriya wato JAMB da hadin guiwan kungiyar zabiya na kasa ta shirya taron nahiyar Afrika na farko kan baiwa nakasassu ko masu larura ta musamman dangane da  harkar ilimi kamar kowani dan adam. Taron an shirya shi ne dai la’akari da irin kalubalen da masu larura ta musamman ke fama da ita a kasashe masu tasowa kamar Najeriya,kama daga kyama,nuna musu banbanci da dai sauransu.

Share