Zabi Sonka

ZABI SONKA 14-15

Informações:

Synopsis

Kamar sauran kafofin yada labarai a duniya, akwai bukatar sada zumunta tsakaninmu da masu sauraro, ko kuma tsakanin masu sauraronmu da yan uwansu da abokan arziki. Don haka wannan fili yake gabatar da gaishe-gaishe, da fatan alheri wanda masu sauraronmu ke aiko mana, don mu isar masu da shi daga nan birnin Beijing na kasar Sin, tare da saka faya-faye masu dadi na Sinawa, da na Hausawa, da ma na sauran kasashe don birgewa, da nishadantar da masu saurarenmu.

Share